💬
Home Politics Sports Gwamnatin Kano za ta dauki sabbin ma’aikatan lafiya

Gwamnatin Kano za ta dauki sabbin ma’aikatan lafiya

Sponsored Advert
🔴 Breaking News:

Gwamnatin Kano za ta dauki sabbin ma’aikatan lafiya a fadin jihar domin inganta bangaren.

Sponsored Ad
Sponsored Ad

Darakta mai kula da harkokin lafiya a hukumar kula da lafiya a matakin farko ta jihar Kano Hajiya Aisha Abdulqadir Makkatu ce ta bayyana hakan a ranar Talata.

Ta kuma ce hukumar ta su na gudanar da wasu ayyuka kyauta da su ka hadar da gwajin sukari, hawan jini da bayar da magunguna.

Ta kuma ce tuni aka samar da kwamiti na musamman wanda al’umma za su dinga kai kokensu a kowanne karamin asibitin jihar.

Sponsored

Sponsored
Sponsored Ad - Ad Inserter Pro
Top Advert Bottom Advert

Advertisement

© Copyright © 2025 Newspot Nigeria. All rights reserved.
LAGOS WEATHER